15 da Sarkin Libna, da Sarkin Adullam,
15 sarkin Libna, ɗaya sarkin Adullam, ɗaya
Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da 'yan'uwansa da mutanen gidan ubansa, suka ji labari, suka tafi can wurinsa.
da Sarkin Horma, da Sarkin Arad,
da Sarkin Makkeda, da Sarkin Betel,
Ku mazaunan Maresha, Ubangiji zai kawo wanda zai ci ku da yaƙi, Darajar Isra'ila za ta shiga Adullam.
A wannan rana kuwa Joshuwa ya ci Makkeda da yaƙi, ya kashe mutanenta da sarkinta da takobi, har ba wanda ya ragu. Ya yi wa Sarkin Makkeda kamar yadda ya yi wa Sarkin Yariko.