13 da Sarkin Debir, da Sarkin Geder,
13 sarkin Debir, ɗaya sarkin Bet-Gader, ɗaya
Sai Joshuwa ya juya tare da dukan Isra'ilawa zuwa Debir, ya auka mata.
da Shayarim, da Aditayim, da Gedera, da Gederotayim. Birane goma sha huɗu ke nan da ƙauyukansu.
Adonizedek Sarkin Urushalima, ya aika zuwa ga Hoham Sarkin Hebron, da Firam Sarkin Yarmut, da Yafiya Sarkin Lakish, da Debir Sarkin Eglon, ya ce,
da Sarkin Eglon, da Sarkin Gezer,
da Sarkin Horma, da Sarkin Arad,
Ya cinye ta da yaƙi, da sarkinta, da garuruwanta. Ya buge ta da kowane mutum da yake cikinta da takobi, har ba wanda ya ragu. Kamar yadda ya yi wa Hebron, da Libna da sarkinta, haka kuma ya yi wa Debir da sarkinta.