Yoshuwa 11:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sun yi kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa bawansa, haka kuma Musa ya umarci Joshuwa, haka kuwa Joshuwa ya yi. Ba abin da bai aikata ba cikin dukan abin da Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Yadda Ubangiji ya umarci bawansa Musa, haka Musa ya umarci Yoshuwa, shi kuwa ya yi duk abin da Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |