Yoshuwa 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 Isra'ilawa kuma suka kwashe ganima ta abubuwa masu tamani na biranen game da shanu, amma suka kashe kowane mutum da takobi, har suka hallakar da su, ba su bar kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Isra’ilawa suka kwashi ganima da dabbobi na waɗannan birane, amma suka karkashe mutanen duka da takobi, ba su bar wani mai numfashi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |