Yoshuwa 10:42 - Littafi Mai Tsarki42 Joshuwa kuwa ya cinye sarakunan nan duka da ƙasashensu gaba ɗaya, gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi yaƙi domin Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Yoshuwa kuwa ya cinye sarakunan nan duka da ƙasashensu gaba ɗaya gama Ubangiji, Allah na Isra’ila ne ya yi yaƙi domin Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |