Yoshuwa 10:41 - Littafi Mai Tsarki41 Joshuwa kuma ya cinye su da yaƙi tun daga Kadesh-barneya har zuwa Gaza, da dukan ƙasar Goshen har zuwa Gibeyon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Yoshuwa ya ci su da yaƙi daga Kadesh Barneya zuwa Gaza, da kuma daga dukan yankin Goshen zuwa Gibeyon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |