Yoshuwa 10:34 - Littafi Mai Tsarki34 Joshuwa kuma ya zarce tare da dukan Isra'ilawa daga Lakish zuwa Eglon, suka kewaye ta da yaƙi, suka auka mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Yoshuwa kuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Lakish zuwa Eglon; suka yi shiri suka kai mata hari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |