Yoshuwa 10:31 - Littafi Mai Tsarki31 Joshuwa kuma ya zarce daga Libna, da shi da Isra'ilawa duka, zuwa Lakish, suka kewaye ta da yaƙi, suka auka mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Libna zuwa Lakish; suka yi shiri suka kai mata hari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |