Yoshuwa 10:23 - Littafi Mai Tsarki23 Suka yi haka nan, suka kawo masa sarakunan nan biyar daga cikin kogon, wato Sarkin Urushalima, da Sarkin Hebron, da Sarkin Yarmut, da Sarkin Lakish, da Sarkin Eglon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sai suka kawo sarakunan biyar daga cikin kogo; sarakunan Urushalima, Hebron, Yarmut, Lakish da Eglon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |