Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Yoshuwa 10:17 - Littafi Mai Tsarki

17 Aka faɗa wa Joshuwa cewa, “An sami sarakunan nan biyar, sun ɓuya a kogo a Makkeda.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Lokacin da aka gaya wa Yoshuwa cewa an sami sarakunan nan biyar a ɓoye a cikin kogo a Makkeda.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Yoshuwa 10:17
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Waɗannan sarakuna biyar kuma suka gudu, suka ɓuya a cikin kogo a Makkeda.


Sai Joshuwa ya ce, “Ku mirgina manyan duwatsu, ku rufe bakin kogon, sa'an nan ku sa mutane su yi tsaronsu.


Amma suka kama Sarkin Ai da rai, suka kai shi wurin Joshuwa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ