Yoshuwa 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ashe, ban umarce ka ba? Ka dāge ka yi ƙarfin hali, kada ka firgita ko ka tsorata, gama Ubangiji Allahnka yana tare da kai duk inda za ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ba ni na umarce ka ba? Ka yi ƙarfin hali ka kuma kasance da rashin tsoro. Kada ka ji tsoro; kada ka karaya, gama Ubangiji Allahnka zai kasance tare da kai duk inda za ka je.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |