Yoshuwa 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Tun daga jejin, da Lebanon, har zuwa babban kogin, wato Kogin Yufiretis, da dukan ƙasar Hittiyawa zuwa Bahar Rum wajen yamma, za ta zama ƙasarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ƙasar da ta kama daga hamada zuwa Lebanon, zuwa babban Kogin, wato, Kogin Yuferites, da dukan ƙasar Hittiyawa zuwa Bahar Rum, wajen yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |