Yoshuwa 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 “Ku tuna da maganar da Musa, bawan Ubangiji, ya umarce ku da ita, ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai hutar da ku, zai kuma ba ku wannan ƙasa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “Ku tuna da umarnin da Musa bawan Ubangiji ya yi muku. ‘Ubangiji Allahnku ya ba ku hutawa, ya kuma ba ku wannan ƙasa.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |