10 Sai Joshuwa ya umarci shugabannin jama'a, ya ce,
10 Saboda haka sai Yoshuwa ya umarci shugabannin mutane,
Ashe, ban umarce ka ba? Ka dāge ka yi ƙarfin hali, kada ka firgita ko ka tsorata, gama Ubangiji Allahnka yana tare da kai duk inda za ka.”
“Ku shiga zango, ku umarci jama'a, ku ce, ‘Ku shirya wa kanku guzuri, gama nan gaba da kwana uku za ku haye Kogin Urdun don ku mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.’ ”
Bayan kwana uku sai shugabannin jama'a suka bibiya zango,