Yohanna 9:9 - Littafi Mai Tsarki9 Waɗansu suka ce, “Shi ne mana.” Waɗansu kuwa suka ce, “A'a, kai dai, sun yi kama.” Shi kuwa ya ce, “Sosai ni ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Waɗansu suka ce shi mana. Waɗansu kuwa suka ce, “A’a, ya dai yi kama da shi.” Amma shi ɗin ya ce, “Ƙwarai kuwa ni ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |