Yohanna 9:41 - Littafi Mai Tsarki41 Yesu ya ce musu, “Ai, da makafi ne ku, da ba ku da zunubi. Amma da yake kun ce kuna gani, to, zunubinku ya tabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Yesu ya ce, “Ai, da ku makafi ne ma, da ba ku da zunubi, amma da yake kun ce, kuna gani, zunubanku suna nan daram. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |