Yohanna 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Suka amsa masa suka ce, “Kai da aka haifa a baƙin zunubi ne za ka koya mana?” Sai suka kore shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sai suka amsa suka ce, “Kai da aka haifa cike da zunubi; za ka yi karambanin koyarwar da mu!” Sai suka kore shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |