Yohanna 9:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai suka sāke kiran mutumin nan da yake makaho a dā, suka ce masa, “Ka tsoraci Allah dai! Mu kam, mun san mutumin nan mai zunubi ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai suka sāke kiran mutumin nan da yake makaho a dā, suka ce masa, “Ka ɗaukaka Allah, mu kam, mun san mutumin nan mai zunubi ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |