Yohanna 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 Iyayensa sun faɗi haka ne don tsoron Yahudawa, don dā ma Yahudawa sun ƙulla, cewa kowa ya amsa, cewa shi ne Almasihu, za a fisshe shi daga jama'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Iyayensa sun faɗa haka ne saboda suna tsoron Yahudawa, gama Yahudawa sun riga sun yanke shawara cewa duk wanda ya yarda cewa Yesu shi ne Kiristi, za a kore shi daga majami’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |