Yohanna 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 Sai iyayen nasa suka amsa suka ce, “Mun dai san wannan ɗanmu ne, makaho ne aka haife shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Iyayen suka amsa suka ce, “Mun dai san shi ɗanmu ne, mun kuma san cewa an haife shi makaho. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |