Yohanna 9:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai suka sāke ce wa makahon, “To, kai fa, me ka gani game da shi, da yake kai ya buɗe wa ido?” Ya ce, “Ai, annabi ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 A ƙarshe suka sāke koma ga makahon suka ce, “Kai fa, me ka gani game da shi? Idanunka ne fa ya buɗe.” Sai mutumin ya ce, “Tab, ai, shi annabi ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |