14 To, ran Asabar ne Yesu ya cuɗa ƙasar ya buɗe masa ido.
14 To, a ranar da Yesu ya kwaɓa laka ya buɗe idanun mutumin ranar Asabbaci ce.
Nan take mutumin ya warke, ya ɗauki shimfiɗarsa ya yi tafiya tasa. Ran nan kuwa Asabar ce.
Saboda haka, Yahudawa suka fara tsananta wa Yesu, don yana yin irin waɗannan abubuwa ran Asabar.
Wata ranar Asabar, ya shiga gidan wani shugaba Farisiyawa garin cin abinci, mutane kuwa suna haƙwansa.
Wata rana ran Asabar, yana ratsa gonakin alkama, suna cikin tafiya sai almajiransa suka fara zagar alkamar.
Da ya faɗi haka sai ya tofa yau a ƙasa, ya cuɗa ƙasa, ya shafa a idanun makahon,
Sai suka kai wa Farisiyawa mutumin da yake makaho a dā.