12 Suka ce masa, “Ina yake?” Ya ce, “Ban sani ba.”
12 Suka tambaye shi suka ce, “Ina mutumin yake?” Ya ce, “Ban sani ba.”
Yahudawa suna ta nemansa a wurin idin suna cewa, “Ina yake ne?”
Ya amsa ya ce, “Mutumin nan da ake kira Yesu ne ya cuɗa ƙasa ya shafa mini a idanu, ya ce mini, ‘Je ka Siluwam ka wanke ido.’ Na kuwa je na wanke, sai na sami gani.”
Sai suka kai wa Farisiyawa mutumin da yake makaho a dā.