Yohanna 8:9 - Littafi Mai Tsarki9 Su kuwa da suka ji haka suka fita da ɗaya ɗaya, tun daga babbansu har ya zuwa ƙaraminsu, aka bar Yesu shi kaɗai, da matar tsaye a tsakiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Da jin haka, waɗanda suka ji sai suka fara tashi daga wurin ɗaya-ɗaya, tun daga babbansu har ya zuwa ƙaraminsu, sai da aka bar Yesu kaɗai, tare da macen tsaye a wurin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |