Yohanna 8:55 - Littafi Mai Tsarki55 Ku ba ku san shi ba, amma ni na san shi. Da na ce ban san shi ba, da na zama maƙaryaci kamarku. Amma na san shi, ina kuma kiyaye magana tasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202055 Ko da yake ba ku san shi ba, ni dai na san shi. In kuwa na ce ban san shi ba, na zama maƙaryaci kamar ku ke nan, amma na san shi, kuma ina kiyaye maganarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |