Yohanna 8:49 - Littafi Mai Tsarki49 Yesu ya amsa ya ce, “Ni ba mai iska ba ne. Ubana nake girmamawa, ku kuwa wulakanta ni kuke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 Yesu ya ce, “Ni ba mai aljani ba ne, ni dai ina girmama Ubana, ku kuwa ba kwa girmama ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |