Yohanna 8:46 - Littafi Mai Tsarki46 A cikinku wa zai iya haƙƙaƙewa na taɓa yin zunubi? In kuwa gaskiya nake faɗa, to, don me ba kwa gaskata ni? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Akwai waninku da zai iya haƙaƙƙewa na taɓa yin zunubi? In kuwa gaskiya na faɗa, me ya sa ba kwa gaskata ni? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |