Yohanna 8:40 - Littafi Mai Tsarki40 Ga shi yanzu, kuna neman kashe ni, ni mutumin da na gaya muku gaskiyar da na ji wurin Allah. Ba haka Ibrahim ya yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Ga shi kun ƙudura, sai kun kashe ni, ni mutumin da ya faɗa muku gaskiyar da na ji daga Allah. Ibrahim bai yi irin waɗannan abubuwa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |