Yohanna 8:39 - Littafi Mai Tsarki39 Suka amsa masa suka ce, “Ai, Ibrahim ne ubanmu.” Yesu ya ce musu, “Da ku 'ya'yan Ibrahim ne, da sai ku yi aikin da Ibrahim ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Suka ce, “To, ai, Ibrahim ne mahaifinmu.” Yesu ya ce, “Da ku ’ya’yan Ibrahim ne, da za ku aikata abubuwan da Ibrahim ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |