Yohanna 8:26 - Littafi Mai Tsarki26 Akwai abubuwa da yawa da zan faɗa game da ku, in kuma hukunta. Amma shi wannan da ya aiko ni mai gaskiya ne. Abin da na jiyo daga gare shi kuwa, shi nake shaida wa duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ina da abubuwa masu yawa da zan faɗa game ku in kuma yi muku shari’a. Amma wanda ya aiko ni mai aminci ne, abin da kuma na ji daga gare shi, shi nake gaya wa duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |