Yohanna 8:22 - Littafi Mai Tsarki22 Saboda haka sai Yahudawa suka ce, “Wato zai kashe kansa ke nan da ya ce, ‘Inda za ni ba za ku iya zuwa ba’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Wannan ya sa Yahudawa suka yi tambaya suka ce, “Zai kashe kansa ne? Shi ya sa yake cewa, ‘Inda za ni, ba za ku iya zuwa ba’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |