Yohanna 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai ya ƙara ce musu, “Zan yi tafiya, za ku kuwa neme ni, amma za ku mutu da zunubinku. Inda za ni kuwa ba za ku iya zuwa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Har wa yau Yesu ya sāke ce musu, “Zan tafi, za ku kuwa neme ni, za ku kuma mutu cikin zunubinku. Inda za ni, ba za ku iya zuwa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |