Yohanna 8:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sai Yesu ya ƙara musu da cewa, “Ni ne Hasken duniya. Wanda yake bi na ba zai yi tafiya a duhu ba, amma zai sami hasken rai,” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, “Ni ne hasken duniya. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai yă sami hasken rayuwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |