Yohanna 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ta ce, “Babu, ya Ubangiji.” Sai Yesu ya ce, “Ni ma ban hukunta ki ba. Yi tafiyarki. Daga yau kada ki ƙara yin zunubi.”] အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ta ce, “Ba kowa, ranka yă daɗe.” Sai Yesu ya ce, “Haka ni ma ban hukunta ki ba. Ki tafi, ki daina rayuwar zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |