Yohanna 7:37 - Littafi Mai Tsarki37 A ranar ƙarshe ta idin, wato babbar ranar, sai Yesu ya tsaya, ya ɗaga murya ya ce, “Duk mai jin ƙishirwa yă zo gare ni yă sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 A rana ta ƙarshe kuma mafi girma ta Bikin, Yesu ya tsaya ya yi magana da babbar murya ya ce, “Duk mai jin ƙishirwa, yă zo wurina yă sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |