Yohanna 7:32 - Littafi Mai Tsarki32 Farisiyawa suka ji taro suna raɗeraɗinsa haka, sai manyan firistoci da Farisiyawa suka aiki dogaran Haikali su kamo shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Farisiyawa suka ji taron suna raɗe-raɗen waɗannan abubuwa game da shi. Sai manyan firistoci da Farisiyawa suka aiki masu gadin haikalin su kama shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |