Yohanna 7:30 - Littafi Mai Tsarki30 Don haka suka nema su kama shi, amma ba wanda ya taɓa shi, domin lokacinsa bai yi ba tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Da jin haka, sai suka yi ƙoƙari su kama shi, sai dai ba wanda ya taɓa shi, don lokacinsa bai yi ba tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |