Yohanna 7:27 - Littafi Mai Tsarki27 Wannan kam, mun san daga inda yake, amma sa'ad da Almasihu ya zo ba wanda zai san daga inda yake.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Mun dai san inda mutumin nan ya fito; amma sa’ad da Kiristi ya zo ba wanda zai san inda ya fito.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |