Yohanna 7:17 - Littafi Mai Tsarki17 Duk mai son aikata nufin Allah zai san koyarwan nan ko ta Allah ce, ko domin kaina nake faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Duk wanda ya zaɓi yin nufin Allah, zai gane ko koyarwata daga Allah ce, ko kuwa don kaina ne nake magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |