Yohanna 7:15 - Littafi Mai Tsarki15 Yahudawa suka yi mamakin abin, suka ce, “Yaya mutumin nan yake da karatu haka, ga shi kuwa, bai taɓa koyo ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Yahudawa suka yi mamaki suna tambaya, “Yaya wannan mutum ya sami wannan sani haka ba tare da ya yi wani karatu ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |