Yohanna 6:9 - Littafi Mai Tsarki9 “Ga wani ɗan yaro nan da gurasa biyar na sha'ir, da kuma kifi biyu. Amma me waɗannan za su yi wa mutane masu yawa haka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Ga wani yaro da ƙananan burodin sha’ir guda biyar da ƙananan kifi biyu, amma me wannan zai yi wa yawan mutanen nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |