Yohanna 6:66 - Littafi Mai Tsarki66 Kan wannan da yawa daga cikin almajiransa suka koma da baya, ba su ƙara tafiya tare da shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202066 Daga wannan lokaci da yawa daga cikin almajiransa suka ja da baya, suka daina bin sa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |