Yohanna 6:57 - Littafi Mai Tsarki57 Kamar yadda rayayyen Uba ya aiko ni, nake kuma rayuwa saboda Uban, haka ma wanda yake ni ne abincinsa zai rayu saboda ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202057 Kamar dai yadda Uba mai rai ya aiko ni, ina kuma rayuwa ta saboda shi, haka ma wanda yake ni ne abincinsa zai rayu saboda ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |