Yohanna 6:54 - Littafi Mai Tsarki54 Duk wanda suke cin naman jikina, yake kuma shan jinina, yana da rai madawwami, ni kuwa zan tashe shi a ranar ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202054 Duk wanda ya ci naman jikina ya kuma sha jinina, yana da rai madawwami. Ni kuwa zan tashe shi a rana ta ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |