Yohanna 6:51 - Littafi Mai Tsarki51 Ni ne Gurasan rai da ya sauko daga Sama. Kowa ya ci Gurasan nan, zai rayu har abada. Har ma gurasar da zan bayar naman jikina ne, domin duniya ta rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 Ni ne burodin rai mai saukowa daga sama. Duk wanda ya ci wannan burodi, zai rayu har abada. Wannan burodin shi ne jikina, da zan bayar don duniya ta sami rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |