Yohanna 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Da Yesu ya ɗaga kai ya hango babban taro yana doso shi, sai ya ce wa Filibus, “Ina za mu sayo gurasar da mutanen nan za su ci?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’ad da Yesu ya ɗaga kai ya ga taro mai yawa suna zuwa wajensa, sai ya ce wa Filibus, “Ina za mu sayi burodi saboda mutanen nan su ci?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |