Yohanna 6:45 - Littafi Mai Tsarki45 A rubuce yake cikin littattafan annabawa cewa, ‘Dukkansu Allah ne zai koya musu.’ To, duk wanda ya ji, ya kuma koya wurin Uba, zai zo gare ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 A rubuce yake a cikin Annabawa cewa, ‘Allah zai koyar da dukansu.’ Duk wanda ya saurari Uba, ya kuma koyi daga wurinsa, zai zo wurina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |