Yohanna 6:42 - Littafi Mai Tsarki42 Suka ce, “Ashe, wannan ba Yesu ba ne, ɗan Yusufu, wanda uwa tasa da ubansa duk mun san su? To, yaya yanzu zai ce, ‘Na sauko ne daga sama’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Suka ce, “Kai, wannan ba Yesu ba ne, ɗan Yusuf, wanda mahaifinsa da mahaifiyarsa duk mun san su? Yaya yanzu zai ce, ‘Na sauko daga sama?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |