Yohanna 6:40 - Littafi Mai Tsarki40 Gama nufin Ubana, shi ne duk wanda yake duban Ɗan, yake kuma gaskatawa da shi, yă sami rai madawwani, ni kuma zan tashe shi a ranar ƙarshe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Gama nufin Ubana shi ne, duk wanda yake duban Ɗan, ya kuma gaskata shi zai sami rai madawwami, ni kuwa zan tashe shi a rana ta ƙarshe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |