Yohanna 6:39 - Littafi Mai Tsarki39 Nufin wanda ya aiko ni kuwa, shi ne kada in yar da kowa daga cikin dukkan waɗanda ya ba ni, sai dai in tashe su a ranar ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Nufin wanda ya aiko ni kuwa shi ne, kada in yar da ko ɗaya daga cikin duk waɗanda ya ba ni, sai dai in tashe su a rana ta ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |